ayatollah khamenei

IQNA

IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi gargadin cewa idan Amurka ta kaddamar da yaki da Iran to zai zama yakin yanki.  
Lambar Labari: 3494566   Ranar Watsawa : 2026/02/01

IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce Amurka ba ta da hurumin hukunta Iran kan shirinta na nukiliya, yana mai jaddada cewa al'ummar kasar ba za su mika wuya ga "zargin da Washington ke yi ba".
Lambar Labari: 3494073   Ranar Watsawa : 2025/10/23

Tehran – (IQNA) a lokacin da ya kada kuri’arsa a safiyar yau, jagoran juyin juya halin mulsunci a Iran ya kirayi jama’a da su fito domin kada nasu kuri’un.
Lambar Labari: 3484545   Ranar Watsawa : 2020/02/21

Ayatollah Khamenei yayin zanatawa da sarkin Qatar a daren yau Lahadi, ya sheda cewa; Amurka e take jawo dukkanin matsaloli a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484406   Ranar Watsawa : 2020/01/12

Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da manyan jami’an rundunar kare juyi jagoran juyin juya hali Ayatollah Khamenei ya bayyana matsin da cewa bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3484109   Ranar Watsawa : 2019/10/02

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya ce babu batun tattaunawa da Amurka, yin tsayin daka da jajircewa a gaban Amurka shi ne zai sanya ta sake tunani.
Lambar Labari: 3483638   Ranar Watsawa : 2019/05/14

Bangaren kasa da kasa, babbar majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Aljeriya ta jinjina wa fatawar Ayatollah Khamenei dangane wajabcin kare mutuncin matan manzon Allah.
Lambar Labari: 3482786   Ranar Watsawa : 2018/06/26

Lambar Labari: 3481852   Ranar Watsawa : 2017/08/31

Jagoran Juyi: 96 Shekarar Tattalin Arziki, Juriya, Samar da Ayyuka
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya isar da sakon taya murnarsa ga al'ummar Iran a kan shiga Sabuwar Shekara Iraniyawa ta 1396 Hijira shamsiya da aka shiga yau Litini.
Lambar Labari: 3481329   Ranar Watsawa : 2017/03/20

Yau Ranar eid fetr cewa, bayan azumin watan Ramadan na kwanaki talati da ke cike da albarka da ni'imar Allah, wannan mafari ne na azama ta hakika zuwa madaukakiyar 'yan adamtaka. (Ayatollah Khamenei, 13-10-2007)
Lambar Labari: 3480583   Ranar Watsawa : 2016/07/05

Lambar Labari: 3480432   Ranar Watsawa : 2016/05/21